Ban taba' ji ba,
Sun tono kogin fura,
Su lemon roba kawai,
Ba ilimi kan fura,
Zagi yace yana kallon,
Limamin kogin fura,
Shi kuwa gogan yace,
Hakane angon fara,
Sunayin kogin lemon roba,
Dan maye gurbin fura?
Wani saurayi ya tambaya,
Sanye cikin taguwa fara,
Sun yi hakan abaya,
Amma ya zam musu hira,
Ku dai na tsallake,
Za ku gane hakan a wara-wara,
To, mun amince,
Allah ya sa kar abarmu,
Muna ka'ra,
Na gode,
Zan kawar da duk wata ku'ra,
Gami da shakku kan kogin fura,
Sai mun hadu',
In na da'ne sahiba kujera.
This poem has not been translated into any other language yet.
I would like to translate this poem