Mai Haku'ri 2 Poem by Garba Ado Ibrahim

Mai Haku'ri 2

Tamkar buredi giwa ta bi ta kai,
Ya za ka ganshi in ya lotse,
Uban sadaukai,
Kar'fin ka yafi na dantse,
Dan kana hud'da' da uwar barnar
Da tafi ta dantse,
In ta ba'ci duk jiki ya watse,
Gyaruwar ta ka sa jiki
Ka ganshi a kimtse,
Lalle, mai haku'ri,
Ka na morewa romon dutse,
Akar'she har yatsan ka ka tsotse.

Sunday, November 18, 2018
Topic(s) of this poem: nature
COMMENTS OF THE POEM
READ THIS POEM IN OTHER LANGUAGES
Close
Error Success