Wakoki Na 2 Poem by Garba Ado Ibrahim

Wakoki Na 2

...Hassada mafi darajar cutar zuciya, ga mai hankali jawabi kukan kurciya, gwaninta a hangen can haka! Sai mikiya, nasiha mai zafi ta fi kama da tsimagiya, maza gurin ado abarsu da tagiya, su yan' matan sun sa tsakiya, in na bar duniya, ina addu'a ga ilahu sarki mai duniya, ya yi min gafara ba na fariya, ya kare ni jahannama da kawayenta su hawuya, dan alfarmar Almustapha gatan duk duniya.

Sunday, November 11, 2018
Topic(s) of this poem: nature
COMMENTS OF THE POEM
READ THIS POEM IN OTHER LANGUAGES
Close
Error Success