Dokin Karfe 2 Poem by Garba Ado Ibrahim

Dokin Karfe 2

Akan nuna shi ana dariya.
Abin yiwa izgili ka'wa gun zolaya.
Ba mai son gaiyatar sa cikin sha'anin duniya,
kwa'rarre yake gun jirkita yin tafiya.
yana da shahada ta gidadanci a cikin sabgar duniya.
Dokin kar'fe ana hawan ki ko ki na gudu yayan tafiya.

Tuesday, November 13, 2018
Topic(s) of this poem: nature
COMMENTS OF THE POEM
READ THIS POEM IN OTHER LANGUAGES
Close
Error Success